π΅ππ΅ππ΅π
*✍π»WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)
*π
Ώ3*
Daya daga cikinsu mai suna Anwar yace kwarai kuwa *NASS* Nasan ka da idon gane gane Dan Allah taya ya kake gane mace mai tes yaya sirrin yake ne Abokina ?
"Mikewa yayi yace babu Wani sirri baiwace kawai Allah yayi min kasan na karanchi mata kala kala So ganesu bazai min wata wahala ba son danake musu ne ma yasanya na tsaya na yi karatu a Kansu!
Yace bara in yi Wanka nafito mufi ta Yau A kwai casu sosai yafada gami da dukan kafar "Anwar din yana dariya!
Abdul latif dake zaune yana kallo bai tsoma baki n sa ba cikin maganar tasu sai yanzu yace Wallahi
*NASS* Karage So mata wai kai baka gajiya da yin sex kullum turawa sun 6ataka Allah zan fadawa dady Abinda kake shukawa a bayan fage kai ko gudun cuta ba kayi!
"Kai Dan Iska rabu dani yaruwarka ko tawa An so matan nace an so matan shikkenan sai in zauna spam ya kashe ni bazan je in zubar ba kaje kafadawa dadyn din in yaji yayi min Aure kowa ya huta!
Yafadi hakane sabida yasan dady nashi bayason yayi mishi Aure yanzu a cewarsa sai yakara hankali tunda yanzu dai shekarunsa 24 so yake yayi kamar 27 sannan yasan ya fuskanci yaruwa kwata kwata dadyn shi basan yana bin mata ba yafi gazgata Dan shaye shayen da yakeyi Wanda A halin da ake ci yanzu yake yaqi da ya rabashi dashi!
Abdul latif dai yaron kanin dadyn *NASIR* Tare suka taso dashi ya girmi Nasir din da "yan watanni Amma bazaka taba cewa ya girmeshi ba domin shi mai karamin jiki ne yayin da Nasir yake do go ga tsayi ga qiba Amma ba sosai jikinshi a murje kyakyawane sosai Mayan kananun kaya da manyan takalma sosai in ka lura da wuyanshi har wata sakarka ce siririya ta gwall a makale Askin kanshi kuwa "'irin na Mawaka n kan kasar America ne yayi wani tozo a tsakiya gefe da gefe a aske anyi mishi wani irin Aski "yan yatsunshi kuwa wasu manya manyan Azirfa ce masu bala'in tsada Wanda a kai musu a do da daimon a jiki
Haka yake matsewa cikin kananun kaya dake bashi da rama wataran in ya yi wata shigar sai ka rantse da Allah 2pac ne tsowon Mawaqin nan na kasar A America idan "yan wulakanchin na kusa dashi dashi kuwa har Dan kwali yake dauraw(Ban Dana)
Yasa wasu Uban safunan Hannu in kaganshi sai ka rantse black America ne domin kwata kwata baiyi kama da "yan Najiria ba!
*WANNAN KENAN*
Abdul latif yace dukana zakayi ne naga kana wani zabura!!
Tsaki yaja yana yayi masa banza ya maida idonshi kan su Anwar yace"guys ku jirani Dan Allah in fito Ku rabu da wan can mashiriricin!!!
*MUJE ZUWA*
*MRS AHAMAD GWADABE*
0 Comments