♥♥♥♥♥♥
♥♥♥♥
*LAURATU*
_(Love story)_
Story and written by
~Mrs H3RB33B~
*wattpad - Meerahman*
*©2019*
DEDICATED TO MY MENTOR
~BINTA UMAR ABBALE~
~Sadau'karwa ga~
*HASSAN 90k*
*HUSSAIN 80k*
*Gaskiya naji dad'i sossai da comment d'inku domin yasani nishad'i 💃🏻💃🏻💃🏻masoyana Allah ya bar'kauna nima inasonku Lodi Lodi wanna page d'in gabad'aya nakune Auntyna Allah ya baki lafiya😢*
🅿2
Cinkin masifa yace,"Baza'a fita ba d'in kazo ka fitar dani." Mstwww yaja tsaki ya koma ya zauna sai huci yakeyi kamar wani zaki.
Asad dai ko kallonsa baiyi ba yayi picking call d'in tare da karawa a kunnensa cikin cool voice d'insa yace,"Hello my wife." Daga can b'angaren Laurat ta amsa da "Yes my handsome cikin shagwab'a."
Asad saida ya lumshe ido domin ba 'karya voice d'inta ya tafi dashi. Jiya ina wajen daddy time d'in da kika kirani muna maganar gidan da zamu zauna ni dake, So dad yace,"A d'aya part din kusa da granny zamu zauna saboda bayason nayi nisa dasu, And Am sure kinsan dalilin yin hakan hope you understand me ya fad'a cikin serious turn."
Laurat kuwa tunda taji a gidansu zasu zauna hakanma kusa da masifaffiyar tsohuwar nan kai lallai saita sake shiri don kuwa idan batayi hankali ba shegiyar tsohuwarnan wataran sai ta tona mata asiri.
Asad ne ya katse mata tunaninta da cewa,"My wife trust me zakiji dad'in zama da Mamy,and you know Mamyna she's love you so much, Sannan banaso ki damu kanki saboda Granny nasan yadda zanyi da ita kinji ya 'karasa sounding so calmly."
Laurat tayi murmushi wadda baikai zuci ba kafin tace,"Ba komai my handsome kuma maganar granny ai kasan halin tsufane, Sannan gidanku ma ai gidan mu ne don haka kadena bani hakuri ta 'karasa cikin kirsa."
Asad ya d'anyi smile kad'an kafin yace,"that's why i love u my queen."
Nan dai suka d'an tab'a hira kafin daga bisani yayi hanging call d'in.
Yana d'ago kai yaga wayam ba Naseer ba dalilinsa, cikin zuciyarsa yace,"Oh God! Yanxu dolena sai nayi biko, Gaskiya matarka tanada aiki.
Zaria
Gaskiya d'an magaji
Yara da matasa maza da mata nagani suntaru guri guda alamar wani abu ne kefaruwa, Saida na matsa kusa sosai naga ashe fad'a akeyi kuma mata ne masu fad'an sai dai bani iya hango fuskarsu.
Wata mata nagani tana nufo wajen fad'an ko lullub'i babu akanta nan take naji yara sunfara ihu suna cewa,"Laure ki gudu ga Yadikko nan tafito, Nan take naga wacce aka kira da Laure ta kwantar da wata budurwa a 'kasa tana d'uramata 'kasa a baki, Saida tayi lilis wa wannan budurwa ta kuma yagamata riga kafin ta tashi akanta da gudu tabar wajen."
Laure daga d'an nesa ta tsaya dasu kafin ta d'aga murya yadda budurwar nan zatajita tace,"Wallahi gobe ma kika sake zagin uwata tsirara zan miki a bainar jama'a yaseen ko Ubanki mai unguwa zai kasheni ne saina aikata, Inkunne yaji to jiki ya tsira ehen."
Yadikko da yanxu 'karasowarta wajen fad'an kenan tashiga bawa budurwar nan hakuri tare da mata al'kawarin zata kawo mata Laure hargida ta rama amma dan Allah kartayi mahaifinta ya sani.
*WACECE LAURE*
Malam salisu Ibrahim mai wankin hula shine cikakken suna mahaifin Laure, Asalinsu yan Zaria ne, Kakan Laure wato Ibrahim da matarsa Lauratu Allah yayi musu rasuwa da jimawa d'ansu d'aya a duniya wato salisu.
Salisu yataso wajen d'an uwan mahaifinsa, Yayinda ya kai munzalin aure aka masa Auren dangi da 'yar wan mahaifinsa wato Lubna.
Bayan Aurensu da shekara biyar ne Allah ya azurtasu da haihuwar 'ya mace sai aka sanya mata sunan kakarta wato Lauratu amma ana kiranta da Ummi after 6 years ne Allah yayiwa Lubna rasuwa sakamakon ciwon jeji.
Bayan rasuwarta da shekara biyu Salisu ya sake aure Inda ya auro jummala, Jummala dai bazawara ce, Tunda Salisu ya aurota take azaftar da Ummi daga bayama Laure take kiranta dashi, Tun Laure tana tsoronta harta daina dan yanxu itama Laure jummala take kiranta dashi saida Babanta ya tsawatar mata kafin take cemata yadikko.
Laure 'yar kimanin 13 years doguwace ba sosai ba sannan batada 'kiba tanada dogon gashi da manyan ido, idonta farare tas dasu ga dogon hancinta da kuma 'karamin bakinta mai shape d'in love, kana ganinta kaga bafulatana usul.
*WANENE ASAD*
Mu had'u a next page🥰
*Like*
*Vote*
*Share*
*Comment*
~Mrs H3RB33B~ 😘
0 Comments