[Hausa Novel] Yaro da Kuɗi By Binta Umar


*🐾YARO DA KUDI*🐾
🏵🎗🏵🎗🏵🎗



*✍🏻WRITTEN BY*
Binta Umar
(MAMAN ABDUL WAHABU)



*🅿2*



Mom' dinshi ma'ai kaciyar Lafiya ce a sibiti" da kowane lokaci tana zuwa Aiki 'sabe rana dare shiyasa duk sanda zata je Aikin kwana yake tsula tsiyarshi a gidan. Dan mata yake kawo wa suyi Abinda suka ga dama dashi da Abonkanshi gashi yanada wata baiwa da Allah yayi masa na farin jini! Babu maza babu mata babu yara kanana babu manya kowa yasan *Nasir* sabida yawan kyautarshi da wasa da dariya domin mutum ne shi mai yawan fara'a yana sakewa da kowa a family nasa  sosai In kacire dady n shi gaisuwa ce kawai a tsakaninsu domin ko taro a ke irin na family bai zuwa sabida dandy dinshi ne shugaban taro to duk sanda yake gabatarwa a gurin a taron Sai yayiwa *Nasir* shagu6e A kan Yasan ya San Abinda yake Ai katawa a bayan fage shine dalilinda duk ranar daza a gabatar da taron yake kirkirar wani Abu domin yaki zuwa"


A kwai "yan mata Biyu Hasina da Mubina da suke mutuwar sonsa a family din Dan har fada suke da juna gami da gaba duk a kansa gashi sunayi shi Sam bai Sani ba su suke wahalar da Kansu domin shi a halin yanzu babu Maganar Aure yaruwarshi yake ci da tsinke!!

*wannan kenan*

********************

Wani Wanda suke kira da mansur shi yadawo kusa da *Nasir* ya zauna yana dariya kasa kasa yace yaya yau din kuwa zamu fitaa kasan Anyi sabuwar dauka!


Fuska yasaki kadan yace kai wasa ma kake Babah dole ne muje Ai muga ni Ammafa kasan ni bana son kananun yara nafi son manyan baby's  yadda zanjini a ciki ruwa tsun dum ko ina da bayani!
Hannu Mansur ya bashi suka tafa yace kai *NASS*
kana San kan har kar shegen Sama wai maye sirri ne sabida na lura "dakansu suke kawo kansu wataran basai ka nema ba"

Le6anshi nakasa yasa a baki yana wani Murmushi yace Sirri ai daga nine Abokina ni na yadda da kaina sabida nasan duk macen da ta dandana taji sai ta zo da kafadunta
Wata Mahaukaciyar dariya Masur yafara yana nuna *NASS* da Hannunsa yace kayi min daidai *YARO DA KUDI* nasan dama da kudi ko babu zasuzo ko su biya Ayi musu

Le6enshi dai yake tsotsa Wanda suka Dan rine kadan sabida zuqar *SIGARI* yana lumshe ido yace Ai hakkinsu ne dole in bawa ko wace shegiya ko zata zubar ni A kwai "yar iskar da ta isa ta siye ni karya take duk macan da Kaga na kwanta da ita A kwai Abinda na hango!!


*MUJE ZUWA*



*MRS AHAMAD GWADABE*

Post a Comment

1 Comments