[Hausa Novel] Auran Zarah Page 1 By Fatima Zahra (Eyman)



AURAN  ZARAH``

 A romantic love story


ZAMANI WRITERS ASSOCIATIONπŸ–Š
________________________________
 _We are here to Educate, Motivate, and Entertain our Readers_
________________________________




 *STORY & WRITTEN BY*

 *_FATIMA ZARAH (Eyman)_*




 ```WATTPAD: @Eyman192```

πŸ…Ώ:
[11/9, 12:41 PM] πŸ’“ Eyman πŸ’“: πŸ’—πŸ’žπŸ’•πŸ’—
πŸ’—πŸ’•πŸ’ž
πŸ’—πŸ’ž 
πŸ’—


 *_```AURAN  ZARAH``_*

 _A romantic love story_


*ZAMANI WRITERS ASSOCIATION*πŸ–Š
________________________________
 _We are here to Educate, Motivate, and Entertain our Readers_
________________________________




 *STORY & WRITTEN BY*

 *_FATIMA ZARAH (Eyman)_*




 ```WATTPAD: @Eyman192```

πŸ…Ώ: 1⃣st


 *NOT EDITED* ❌



         "Yanzu Mariya haka zamu zuba ido a Mutumin nan yayi abinda yakeso",,, dan Murmushin takaici tayi tace"kedai bari Zainab, ni kaina lamarin Smart naban mamaki"
Matar da aka kira da Zainab ta yatsine fuska tace"inadai gadarar shi 'yarsa ce, to yadda take 'yarsa muma haka Fatima take 'yarmu, ni gani nai ma keko damuwa bakyayi"

"Bawai bana damuwa bane Zainab, ba yadda zanyi ne kinsan lamarin Smart sarai, inya rantse saiyayi abu tofa saiyayi dan babu fashi"

Hajiya Zainab ta mike tsaye tana"toki zauna ya kai miki 'ya ga halaka, wallahi indai ina raye ni zan maye gurbinki in kwatarwa Zarah hakkin ta" tana gama fada tai wajeee ranta a matukar bace,,,, Girgiza kai hajiya Mariya tayi dan tafi kowa sanin halin Smart dan haka zadai ta zuba ido taci gaba da addua,,,,,,,


"Sis Zarah did you know what?,,"tana tsaye a gaban mirrow ta girgiza kai sannan yace"can u remember Uncle Sudais, d 1 we met at Umrah last year on our way home" a nutsenta tace"yea bro, and what happend"yana smiling yace"i just saw him on facebook yesterday Night" ta dan tsaya kafin tace"and so? "
Yace"he was very kind and he's as.... "  da sauri tace"pls Ajmal fine your way out,, don't u know that most people on fbk are fake once"
Ya zaro wayanshi a aljihu yana scrolling tareda nuna mata chat din yana"i know he's d one, if nut how will he know am our bro" ya karasa yana kallanta tace"to naji, ka fita ka turomin ilham yanzu"

Yadan ta6e baki yana fita tareda cewa"nidai nasan am very sure he's d 1" taja tsaki tana"u shouldn't be stupid Ajmal,"ta mike tare da daukan side bag dinta, tana gyara wuyan hijabinta wata yarinya da bazatafi 12 yrs ba ta shigo tana"Yaya Zarah gani"ta juya tare da nuna mata plate da cup din dake ajiye a gefe,, jikinta a sanyaye kamar maijin tsoro tabi ta gefe ta kwashe, harzata fita tace"Imagine as big as u are amma kici abinci ki bar plate a wajen, who will pick it for uhh? " a hankali tace"am very sorry sis " sannan ta fita a dakin.


🀷🏻‍♀
 Do u want me to continue

If yess appreciate with ur Comments



Ur Luvly ZarahπŸ’“


08103810398

Post a Comment

0 Comments